Home » Hausa

Yadda Kunne Yaji by HAMISU BREAKER

Yadda kunne yaji haka zuciya ke aunawa Inda raina da rabona zaki ganewa Nidake sirrin juna zamuyi boyewa Ra’ayina kece kikka zamanto tawa Ki kulamin dakaina ma’ajin sirrina Hakan shine … Read More

Dabanne by NAMENJ

Masoyiya ya kike Burin samunki Nake Wallahi da gaske nake Ba Karya ba Hadizatu  Ya kike Kaunarki ni Nake Alkawari zana rike Ba wasa Ba Ba duka aka taru aka … Read More

Bankwana by HAMISU BREAKER

Soyayya akwaita da dadi Bankwana da masoyi kuna Da so zaimin uzuri Da zai saka taji kaina To amma taimin riko na sakaina Ina kaunarta, itama tana kaunata tace Ina … Read More

Fatana by NAMENJ

Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta Sai kika wanke dukkanIn Al’amarinta Zanso ki bani Hadin kai a taffiyata Nazam mijinki keko sai ki zam matata Allah Ne yasa Mini … Read More